Inspirational journeys

Follow the stories of academics and their research expeditions

Pi Network

Betadata Academy

Fri, 19 Dec 2025

Pi Network

DANA DUBA FARASHIN $PI YAU, YA TUNA MIN DA BITCOIN A 2010

A yau ina duba Pi Network ($Pi ≈$0.38), sai ya tuna min da Bitcoin (BTC) a 2010. A lokacin BTC ya fara da $0.003 kacal – wanda idan ka saka N1,000, da ka mallaki dubban Bitcoin.

Ga taƙaitaccen tarihin BTC:

An ƙirƙire shi a 2009 ta hannun Satoshi Nakamoto
2010 aka fara amfani da shi wajen siyan kaya (pizza da BTC).
Farashinsa ya yi ƙasa ƙwarai, amma a hankali mutane suka rungumi fasahar blockchain.
A yau ya zarce $117,000+ (≈₦179M).

Bitcoin bai fara da ƙarfi ba, amma saboda Vision, Utility da Community ya zama uban cryptocurrencies.

0 Comments

Leave a comment

Categories

Recent posts

Pi Network

Tue, 19 Aug 2025

Pi Network